Wednesday, July 24
Shadow

Amfanin zuma a gaban mace

Amfanin zuma a gaban mace yana da yawa, kuma yana iya taimakawa wajen lafiya da kuma kula da kyawun fata.

Ga wasu daga cikin amfaninsa:

  1. Kare kuraje da kumburi: Zuma tana da sinadarai na anti-bacterial da anti-inflammatory, wanda ke taimakawa wajen magance kuraje da kumburi a gaban mace.
  2. Taushi da laushi: Zuma tana da moisture mai yawa wanda ke taimakawa wajen sanyawa gaban mace ya kasance da taushi da yayi haske.
  3. Kariya daga Infections: Zuma na taimakawa wajen magance cututtuka irin su fungal infections saboda tana da sinadarai na anti-fungal. A wani bincike da aka yi, an gano hada zuma da yegot wanda bashi da sugar ana shafawa a gaban mace da turawa a cikin farjin yana maganin ciwon sanyi ko infectio.
  4. Sakewa da gyaran fata: Sinadaran antioxidants da ke cikin zuma suna taimakawa wajen gyaran fata da kuma kara mata lafiyayyen haske.
  5. Rage karfin ciwo lokacin jinin al’ada: Wani bincike da aka yi ya tabbatar da cewa zuma daidai take da maganin bature wajan magance ciwo da zafin da ake ji lokacin jinin al’ada na mata.
Karanta Wannan  Zuma tana maganin ciwon ido

Amma dai yana da kyau a tuntubi likita kafin fara amfani da zuma ko wani sinadari a jikin ku, domin tabbatar da cewa ba zai haifar da wata illa ba saboda kowa da ynayin jikinshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *