Tauraron me gabatar da shirin Hausa Hiphop a tashar talabijin ta Arewa24 kuma sanannen me wakar gambara ta Hausa, Aminu Abba Umar wanda akafi sani da Nomisgee zai angwance kwanannan, a wani sako da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda yace” tabbas gwanannan zanyi aure”.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Saidai Nomisgee be bayyana wacece Amaryar tashiba ko kuma yaushene za’a daura auren nashiba.
Muna mishi fatan Alheri shi da amaryar tashi kuma Allah yasa ayi lafiya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});