fbpx
Thursday, May 26
Shadow

An baiwa Ali Art work kyautar karramawa ta fitaccen me wasan barkwanci

An karrama Shahararren me wasan barkwancinnan Ali Art Work da lambar yabo ta fitaccen me wasan barkwanci/ wanda yafi yin fice tsakanin masu wasannin barkwanci na gajerun bidiyo da Hausa, an bashi wannan kyautane a gurin taron nuna kawa da nishadi na Sarauniya da aka gudanar daren jiya a garin Kaduna.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Amuna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Malamin Sakandiri ya zane dalibinsa har ya fara amai a karshe ya mutu saboda bai kammala Home-Work ba a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.