fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

An baiwa gwamnati shawarar ta halattashan wiwi wai hakan zai sa a daina Fasa kwaurinta

Shahararren mawakin Najariya, Daniel Benson wanda aka fi sani da BNXN ya bayyana cewa, halatta shan wiwi zai taimaka wajan hana fasa kwairinta.

 

Ya bayyana hakane ranar Litinin a shafinsa na Instagram

 

Yace idan aka halatta shanta, zata taimaka wajan hana miyagu ta’ammuli da ita.

Yace kuma shi ita kadai ce yake sha yani zanzan, kuma yana baiwa iyayensa hakuri kan karyar da ya musu cewa baya shaye-shaye.

 

Yace idan aka halatta wiwin, zata taimaka matuka wajan kawar da kokarin da ake na sayenta ko ta halin kaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.