fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

An baiwa shugaba Buhari shawarar ya tsige gwamnan Zamfara ya baiwa sojoji su rike jihar

An baiwa shugaba Buhari shawarar saka dokar ta baci a jihar Zamfara saboda yanda matsalar tsaro ta ki ci ta ki cinyewa a jihar.

 

Wani babban dan Kasuwa, Sani Abubakar ne ya bayar da shawarar inda yace an kwashe kusan shekaru 10 ana fama da matsalar.

 

Yace matsalar na hana mutane gudanar da lamuransu yanda ya kamata kuma haoin ko in kula na gwamnati bai kamata ba dan kuwa yana karawa matsalar muni.

 

Ya kuma koka da kashe kudaden gwamnati  wajan ayyukan da basu kamata ba.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.