Matar dan gwamnan jihar Kaduna, Halima Halima Nwakaego Kazaure ta caccaki masu neman a kula da wanda aka kama suna zanga-zangar SARS a Legas.
Tace ga mutum nan an kasheshi wanda kawai laifinsa saboda Shi Bafulatanine amma babu wanda ke magana akai sai masu zanga-zangar SARS wanda sune auka kai kansu wajan.
Tace duk wanda aka kama bata tausaya masa saoda shi ya kai kansa.