fbpx
Monday, August 8
Shadow

An bayyana babbar Bukatar da aka biyawa ‘yan Bindiga kamin suka saki daliban Kagara

An samu Kubutar da Dalibai da Malaman Makarantar Kagara dakw jihar Naija kamat yanda Rahotanni suka tabbatar.

 

Saidai wasu da aka yi lamarin dasu sun bayyanawa Daily Trust cewa saida aka biyawa ‘yan Bindigar wata babbar Bukata kamin suka yadda suka saki wanda suke tsare dasu.

 

Majiyar tace sai da aka saki ‘yan Binsigar 4 da ake tsare dasu sannan suka yadda suka saki daluban da malaman.

 

Staff, students and others abducted by gunmen from Government Science College Kagara in Niger State were freed Saturday morning after officials agreed to release four members of the bandits’ gang, sources familiar with the process told Daily Trust on Sunday.

Leave a Reply

Your email address will not be published.