fbpx
Tuesday, December 1
Shadow

An bayyana Ministocin Buhari 2 dake son tsayawa takarar shugaban kasa a 2023

Ministocin shugaban kasa, Muhammadu Buhari 2 na neman tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Hakan na zuwane duk da gargadin kada a daukewa shugaban hankali kan lamarin mulkinsa.

 

Ministocin 2 sune dai ake zargi da yin makarkashiyar cire tsohon shugaban jam’iyyar APC,  Adams Oshiomhole daga mukaminsa.

 

TheNation ta ruwaito cewa Ministocin basu damu da a yi mulkin karba-karba ba kuma zasu yi dukkan mai yiyuwa wajan cimma burinsu. Saidai bata bayyana sunayensu ba.

Despite the caution against distracting President Muhammadu Buhari, administration, two of his ministers are neck-deep in furthering their aspiration to occupy the Presidential Villa come 2023.

The same ministers who were implicated in the plot which led to the removal of the former National Chairman of the All Progressives Congress (APC), Adams Oshiomhole, are battling for the soul of the party.

They have drawn the battle line and do not give a hoot about the APC zoning formula. Since what matters to them is the Villa seat, it is now like Macbeth: “fair is foul, foul is fair.” Sentry will soon unveil the affected ministers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *