fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

An bayyana sunayen Manya-Manyan ma’aikatan Gwamnati da suka mayarwa da gwanatin Biliyan 8 da suka wawushe saboda tsoron kamu

Rahotanni sun bayyana cewa tsaffin manyan ma’aikatan gwanati sun mayar da Jimullar Biliyan 8 saoda tsoron kamu da Tonon Silili.

 

Tsohon babban akawun gwamnatin tarayya, Jonah Ogunniyi ya mayar da Biliyan 6.3 sai kuma tsohon shugaban Kwastam, Abdullahi Inde Dikko da ya mayar da Biliyan 1.9.

 

Otunla ya rike mukamin nasa ne daga shekarar 2011 zuwa 2015. Sai Kuma Dilkko Inde da ya rike nasa mukamin daga shekarar 2009 zuwa 2015.

 

Rahoton The Nation ya bayyana cewa bayanan mayar da kudin yana tare da EFCC ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *