A yau ranar alhamis aka binne gawar shugaban Kiristoci da ‘yan bindiga suka kashe na karamar hukumar Jama’a dake jihar Kaduna.
‘yan bindigar sun kashe John Mark Chietnum ne a ranar juma’ar data gabata kuma a ranar suka kama shi tare da wani fasto.
Amma shi dayan faston da aka kama su tare yayi nasarar tserewa.