fbpx
Monday, June 27
Shadow

An bude wuta kan masu Allah wadai da cin zarafin ma’aiki (saw) a Bangladesh

Daga Barista Nuraddeen Isma’eel

“Wani rahoto dake bayyana mana cewa, Rundunar jam’ina tsaro na kasar Bangladesh sun dirarwa tawagar musulmi a yayin da suka fito zanga-zangar tir da Allah wadai. da wata mai suna Bharatiya ‘Yar asalin kasar indiya tayi batanci ga manzon Allah (SWA).

“Majiyar manema labarai, ya cigaba da bayyana yadda ‘Yan sandan suka bindige musulmi da daman gaske a ranar juma’an, tare da kama wasu da daman gaske.”

Dubanin musulmin sun fito a domin cigaba da bayyanawa duniya irin rashin amincewar su da cin zarafin Manzon Allah (SAW) dinne a baban birnin Ranchi Jharkland.

Leave a Reply

Your email address will not be published.