Wasu mutum 3 kenan, daga wata kwamiti na mafarauta mai suna Tambajam masu yaki da miyagun daji a jihar Adamawa, bisani mai doka barci sai ya bige da gyangadi.
An cafke wadannan mutanen ne bisa kama su da laifi dumu-dumu, na garkuwa da mutane.
Mutanen suna daga cikin kwamandojin kwamitin hadin kai na kauyen Tsigire dake karamar hukumar Fofore ta jihar Adamawa.
Daga Alfijir Hausa.