fbpx
Monday, August 15
Shadow

An damke makiyayan da suka aika wani mutun barzahu don ya kashe masu shanu guda a jihar Legas

Hukumar ‘yan sanda a jihar Legas ta damke makiyaya guda biyu da ake zargin sun kashe wani mutun a yankin Badagri.

Mai magana da yawun hukumar ta jihar, SP Benjamin Hundeyin ne ya bayyana cewa sun kama makiyayan biyu da ake zargin sun kashe mutumin saboda ya kashe masu shanu guda.

Amma bincike ya nuna cewa mutumin ba shine ya direba ko kuma karen motar data kashe masu shanun ba.

A yau litinin ne wata motar haya ta buge masu shanu yayin da suke kiwo, su kuma suka kama mutumin suka aika shi barzahu, suma yanzu haka suna hannun hukuma.

Leave a Reply

Your email address will not be published.