Anyi musayar wuta sosai tsakanin rundunar sojin Najeriya da ‘yan ta’adda a Old Garaje dake jihar Osun yau ranar juma’a.
Yayin da ake zargin ‘yan ta’addan shugaban hukumar dake lura da abababen hawa na FRSC sukewa aiki, Kazeem Oyewale.
Kuma rahoton ya kara da cewa an damke shugaban hukumar Kazeem Oyewale yayin da ake cigaba da gidanar da bincike.