fbpx
Thursday, July 2
Shadow

An dauke Sarki Sanusi daga Loko

Wakilin BBC da ya kai ziyara kauyen Loko inda aka fara kai shi bayan sauke shi daga sarautar Kano a jiya Litinan, kuma ya tabbatar cewa an dauke shi zuwa garin Awai.

A lokacin da wakilinmu ya isa garin ya ga jirgi mai saukar ungulu da ya dauki sarkin zuwa garin Awai duk a jihar Nasarawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxOne Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *