fbpx
Saturday, March 25
Shadow

An daura auren diyar Bukola Saraki a yau

A yau Juma’ane aka daura auren diyar kakakin majalisar dattijai, Oluwatosin Bukola Saraki da mijinta Adeniyi, manyan baki irinsu mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo da sauranau sun shaida wannan aure.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Wata kotu da ke zamanta a yankin Karu a Abuja, ta yanke wa wani matashi mai shekara 27, Halidu Nuhu, hukuncin daurin shekara hudu a gidan yari, bisa samunsa da laifin satar kayayyaki da amfani da tabar wiwi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *