A yaune aka daura auren sanannen me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Gambara, Aminu Abba Umar, Nomisgee da matarshi, Fatima, a wani sako daya fitar yace, yana mika godiya ga jama’ar da suka halarci hidimar bikin nashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayashi murna da fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri’a dayyiba.