INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
An Daura Aurensa Jiya Lahadi Ya Rasu A Safiyar Yau Litinin
Wannan Angon Mai Suna Shehu Lili Kofar Atiku Dake Jihar Sokoto Ya Rasu Yau Da Safe Bayan An Ɗaura Aurensa A Jiya Lahadi.
Allah Ya Jikansa Da Rahamarsa.
Daga Real Buroshi Mawaka Sokoto