fbpx
Thursday, June 30
Shadow

An daure dan kasar China shekaru 2 saboda wulakanta kudin Najeriya Naira

Hukumar Yaki da rashawa da cin hanci ta EFCC reshen jihar Legas ta kama wani dan kasar China, Li Lei Lei saboda wulakanta kudin Naira.

 

Bayan gabatar dashi a kotu, Mai shari’a, I. Nicholas Oweibo ya yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari saboda wannan laifi.

An zargeshi da rashin ganin darajar kudin Naira.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tankar danyen mai ta babbake tare da mutane uku a jihar Kogi

Leave a Reply

Your email address will not be published.