fbpx
Thursday, March 4
Shadow

An daure fasto saboda satar kudin coci a Legas

Kotun Musaman dake hukunta masu laifuka a Jiuar Legas ta daure wani Fasto, Afolabi Samuel da aka samu da satar kudin cocin da yake aiki ta Living Faith har dala 90,000 da kuma Naira Miliyan 4.5.

 

Samuel wanda shine ma’ajin Cocin EFCC ce ta gabatar dashi a kotun bisa zargin satar kudin. Faston ya hada kai ne da wata, Blessing Kolawole inda suka saci kudin dan amfanin kansu, amma ita ta tsere.

 

Hutudole ya fahimci, Wanda ake zargin dai ya amsa laifinsa inda ya nemi a masa hukunci me sauki. Kotun ta yanke masa hukuncin daurin shekara 1 a gidan yari ko kuma biyan tarar Naira Miliyan 1, sannan ya mayar da kudin da ya sata, kamar yanda PMNEWS ta ruwaito.

 

Counsel for the convict, Rotimi Ogunwuyi, admitted his client’s action did not only embarrass him but also his family and pleaded with the court to temper justice with mercy.

 

The counsel’s allocutus made the judge grant Samuel an option of fine of N1m and ordered him to refund the sum of $90,000 and N2,358,000 to the church.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *