fbpx
Thursday, June 30
Shadow

An fara: ‘Yan Najeriya sun fara cewa da Tinubu gara Buhari bayan da suka ga wannan bidiyon nashi

A jiya ne dai jam’iyyar APC ta fara tantance masu neman takarar shugaban kasa a karkashinta.

 

Kuma Bola Ahmad Tinubu na daga cikin wadanda aka tantance din.

 

A wani Bidiyon yanda tantancewar ta kasance, an ga Bola Ahmad Tinubu yana magana da kyar wadda sai da Oyegun ya taimaka masa.

Hakan yasa da yawa da suka yi magana akan Bidiyon ke cewa gara Buhari da Tinubun.

Karanta wannan  Manyan Alkalai 14 sun bayyana laifukan tsohon alkalin Alkalan Najariya, Muhammad Tanko, Majalisa tace dole a hukuntashi

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.