

A yaune hukumar kwallon kafa ta FIFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin Duniya da za’a buga a kasar Rasha shekarar 2018 idan Allah ya kaimu, hoton sama ya nuna kasashen dake cikin rukunin A ne.
Sai Rukunin C.
Sai rukunin D.
Sai rukunin E.
Sai rukunin F.
Sai kuma rukunin G.
Sai kuma rukunin H.
Pictures/Getty Images/bbchausa.