Wasu ‘yan mata da maza na jami’ar Maiduguri sun gudanar da ranar saka Jersey watau rigar kwallo.
An yi rawa aka sheke aya tsakanin ‘yan mata da samari, saidai an jawo hankalinsu su kiyaye kada Hisbah ta kai musu samame.
@meemii_fulaneey #universityofmaiduguri🔰🔰🔰 #unimaid #maiduguritiktokers#jikar_magaji#jersayday#viral
Saidai wani daga cikinsu yace basa tsoron Hisbar.