An ga watan Babbar Sallah a Saudiyy
Saudiyya ta sanar da ganin watan Dhul Hijjah na Babbar Sallah, inda
ta ce gobe Alhamis 30 ga watan Yuni ne daya ga wata.
Shafin da ke kula da masallatai biyu masu daraja na Haramain Sharifain ne ya sanar da hakana Facebook.
Hakan na nufin babbar sallar za ta kama ranar Asabar 9 ga watan Yulin 2022.
Za a yi tsayuwar Arfa kuma ranar Juma’a 8 ga watan Yulin.
YANZU-YANZU: Fadar Sarkin Musulmi Ta Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Zulhijja A Nijeriya