fbpx
Thursday, August 11
Shadow

An gano man fetur me yawan ganga Biliyan 1 a Arewa

Karamin ministan Albarkatun man fetur,Timipre Sylva ya bayyana cewa an gano mai me yawan ganga Biliyan 1 a yankin Arewa maso gabas.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sylva ya fadi hakane a ganawar da yayi a wajan taro kan albarkatun man fetur a Babban birnin tarayya, Abuja.

Ya  bayyana cewa akwai sauran danyen Man Fetur a jibge a sassa daban-daban na Najeriya da har yanzu ba’a fara hakoshi ba.

Yace akwai bukatar kara bincike dan hako karin danyen Man Fetur din.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.