Shu’umin dan bindigar dake shirin kai hari babban masallcin juma’ fa cocina dake babban birnin tarayya Abuja ya bayyana.
Manema labarai na Daily Nigeria ne suka wallafa wannan labarin, inda suka ce mutanen guda biyu ne wato Kachalla Ali Kawaje da kuma Kachalla Dansadi.
Kawaje ya kasance babban dan ta’ddan Najeriya wanda ke rike da dajin Kuyambana,
Sannan kuma shine ya harbo jirgin saman sojojin Najeriya a ranar 18 ga watan Yuli na shekarar 2021.