fbpx
Saturday, June 10
Shadow

An haifawa Cristiano Ronaldo diya mace: Yanzu ‘ya ‘yanshi hudu kenan

Tauraron dan kwallon kafa me bugawa kungiyar Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya samu karuwar Diya mace a yau Lahadi, Ronaldon ya bayyana hakane a dandalinshi na sada zumunta da muhawara inda har tuni ya sakawa diyar tashi suna da ‘Alana Martina’.

Ronaldon dai ya taba bayyana cewa burinshi shine ya haifi ‘ya’yaye bakwai a rayuwarshi, kuma ga dukan alamu ya dauki hanyar cimma burin nashi domin wannan diya da aka haifa mishi itace ta hudu a cikin jerin ‘ya’yan da yake dasu, Critianon yana da ‘da me suna Cristianinho da kuma wasu ‘yan biyu masu suna Eva da Mateo, sai kuma ga wannan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *