AN JEFA MASU FILAYE A KANO CIKIN TANGAL-TANGAL
*Ina Mai Ba Ku Shawara Da Ku Dakata Da Gine-Ginen Da Kuke A Filayen Gwamnati Da Aka Sayar Muku.
*Ku Cigaba Da Gine-Ginenku Mune Ke Da Gwamnati, Martanin Ganduje Ga Abba
Masu Karati A Ganinku Shawarar Wa Ya Kamata Su Dauka A Ciki?