An tsinci wata jaririya sabuwar haihuwa wadda mahaifiyar ta, ta jefar tare da wata wasika a Unguwar Amare, a wajen garin Daura, jihar Katsina.
Mahaifiyar da ba’a san ko wacece ba ta rubuta wasika Inda ta bayyana cewa wani mutum ne ya yaudareta da sunan zai aure ta, yayi mata ciki har ta haifi wannan yarinyar.
Ga wasikar kamar:
An ce mazauna garin sun kai jaririyar ofishin ‘yan sanda amma daga baya aka kaita asibiti.