fbpx
Friday, February 26
Shadow

An kai fiye da yansanda 100 Lekki Toll Gate dan hana zanga-zangar SARS karo na 2

An jigbe jami’an ‘yansandan Najeriya a Lekki Toll Gate awanni kadan kamin fara zanga-zangar SARS karo na 2.

 

Matasa sun sha Alwashin fitowa gobe dan fara zanga-zangar saboda nuna adawa da sake bude Lekki Toll Gate din duk da cewa ba’a hukunta wanda ake zargi da kashe masu zanga-zangar na farko ba.

 

Halan na zuwa ne duk da barazanar gwamnatin tarayya na cewa ba zata bari a yi zanga-zangar karo na 2 ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *