fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

An kaiwa Fira ministan Sudan Hari Yanzu Yanzunnan

Labari da dumi duminsa daga kasar Sudan.

 

Fira ministan Sudan Abdalla Hamdok Ya tsallake rijiya da baya, bayan kokarin harin da aka kaimasa a yau litinin.

 

Kamar yadda majiyar Aljazeera ta rawaito shugaban ya tsallake rijiya ne da baya, bayan da wasu da ba a san ko suwaye ba suka harba abubuwa masu fashewa, inda akai yun kurin tarwatsa motar shugaban.

 

Sai dai a cewar Darakta Mai kula da ayyukan shugaban Ali Bakhit ya bayyana godiyar sa ga Allah cewa babu Wanda ya samu koda rauni.

Leave a Reply

Your email address will not be published.