fbpx
Monday, March 1
Shadow

An kama hodar Iblis ta Biliyan 32 da aka shigo da ita Najeriya daga kasar Brazil

An kama hodar Iblis ta Biliyan 32 dauri 40 me nauyin 43.11Kg da aka shigo da ita daga kasar Brazil.

 

An kama ta ne a Tincan Island dake Legas. Kwamandan hukumar a wajan, Sulaiman Ethan ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.

 

Ya bayyana cewa, suna saka ido sosai akan safarar Kwaya.

The two clearing agents have been taken into custody while we continue with the investigation.

“The seizure is no doubt an attestation to the renewed vigour in the operations of the agency.

“We appreciate our Chairman, Brig.-Gen. Buba Marwa, who provided guidance all through the operations”, the commander said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *