fbpx
Thursday, July 7
Shadow

An kama Kwamandan Hisbah a Kano da matar aure a Otal

Hukumar Hisbah ta Kano ta kama daya daga cikin manyan kwamandojinta da Matar aure a dakin Otal.

 

Shirin Inda Ranka ya Gidam Rediyo Freedom dake Kano ya ruwaito cewa an kama kwamandan ne a unguwar Sabon gari amma ba’a bayyana sunansa ba.

 

Kwamandan da aka kama shine ke kula da kama Karuwai da mabarata. An kamashi ne bayan da mijin matar ya kai koke.

 

Kwamandan Hisbah, Muhammad Haruna ya bayyana cewa, an kafa Kwamiti dan binciken abinda ya bayyana da na takaici.

Karanta wannan  Da Duminsa: Labarin da muke samu yanzu haka na cewa, 'Yan Bindiga sun kaddamar da hari a garin Dunwawa na jihar Zamfara

 

The arrested commander is said to be in charge of arresting beggars and prostitutes in Kano metro area. He was taken into custody after the husband of the woman with whom he allegedly had an affair filed complaints.

According to the station, Kano Hisbah Commander, Muhammed Haruna, while describing the incident as unfortunate, said a two-man committee had been set up to investigate the matter.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.