fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

An kama Magidanci da ya kashe Kwarton da ya kama da matarsa Turmi da tabarya

Wani magidanci, Charles Nkubi, san shekar 50 da ya kama wani Matashin kwarto a dakinsa yana lalata da matarsa Turmi da tabarya ya maka masa itace a kai ya mutu har lahira.

 

Lamarin ya farune a yankin Kiwalimu, dake Wampewo Perish a kasar Uganda ranar Asabar 27 ga watan Satumba.

Kakakin ‘yansanda, ASP Luke ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun kama Magidancin da zargin kisa inds ita kuma matar ta tsere ana nemanta Ruwa a jallo.

 

Yace saidai suna bincike dan tantance da gangan ne magidancin yayi kisan ko kuwa cikin fushi ne. Magidancin dai ya amsa laifinsa amma yace ba da niyyar kashe matashin ya dakeshi ba, bacin rai ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.