fbpx
Thursday, June 30
Shadow

An kama mahaifan da suka daure yaronsu dan shekara bakwai suka kulle shi a daki

Hukumar ‘yan wanda ta kama Mr. Chimezie Nwosu da matarsa Victoria bayan sun daure yaransu dan shekara bakwai suka kulle shi a daki.

Mahaifan sun aikata hakan ne a ranar 17 ga wannan watan na yuni a yankin Bankin Duiya dakw babban birnin jihar Imo, Owerri.

Mai magana da yawun ‘yan sanda na jihar Michael Abattam ya bayyana cewa wani mutumin kirki ne ya kawo masu karan har ofishinsu.

Kuma sun garzaya sun ceto yaron tare da wasu yara biyu sun kaisu gidan marayu, yayin da kuma suka kama mahaifan nasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.