Ana zargin malamin me suna Sukairaj Kabir da yiwa dalibarsa wadda kuma take fama da ciwon tabin hankali, Fyade.
Ranar Alhamis kotu a Kano ta garkame Kabir me kimanin shekaru 38 a gidan yari bisa wannan aika-aika.
Lamarin ya farune a Rimin Auzinawa dake Kano.
FIJ ta ruwaito cewa, Malam Kabir ya musanta zargin da ake masa amma kotu tace a tsareshi hai sai zuwa 10 ga watan Janairu ranar da za’a ci gaba da shari’ar.
An zargi cewa, malamin ya kwashe shekaru 4 yanawa yarinyar fyade. Tun tana da shekaru 12 ya fara lalata da ita kamar yanda