fbpx
Sunday, February 28
Shadow

An kama matashin da ya kashe budurwasa ta hanyar faffala mata mari

Hukumar ‘yansandan jihar Bayelsa sun kama wani matashi, Promise Oliver da ya kashe Budurwarsa ta hanyar mari.

 

Oliver ya mari Budurwarsa, Esther Uko wanda hakan yayi sanadiyyar Mutuwarta.

 

Kwamishinan ‘Yansandan jihar,  Mr. Mike Okoli ne ya bayyana haka a ganawa da manema labarai.

 

Mike Okoli, during the parade, also paraded one Promise Oliver, who allegedly slapped his teenage girlfriend, Esther Uko, twice, leading to her death.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *