fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

An kama uban da yayi Luwadi da Dansa a Bauchi

Jami’an tsaron ‘yansanda a jihar Bauchi sun kama wani mutum, Yusuf Yakubu dan kimanin shekaru 28 da yawa dansa me shekaru 13 fyade.

 

Wani bawan Allah, Usman Ahmed ne ya kaiwa ‘yansanda korafin lamarin, kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar, Ahmad Wakili ya bayyanawa manema labarai.

Yacs lamarin ya farune a bayan Ganuwa, Kuma tuni ‘yansanda suka kama Uban da kuma kai dan Asibiti dan samun kulawar likita.

 

Hakanan za’a ci gaba da bincike akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.