Wata kotu a Abeokuta ta daure wani mutum, Seun Sowemimo da yayi yunkurin yiwa tsohon shugaban kasa, janar Olusegun Obasanjo sata.
An daureshine tsawon watanni 12.
Wanda ake zargin ya amsa laifinsa.
A ranar 1 ga watan Afrilu ne dai wanda akw zargin ya tsallaka katangar gidan Obasanjon, saidai yana shiga aka kamashi.