fbpx
Monday, August 8
Shadow

An kama Wani me laifi a Adamawa dake yunkurin shiga da motar sata Kasar Kamaru

Jami’an rundunar ‘yan sanda reshen jihar Adamawa sun cafke wani da ake zargin dan fashi da makami ne, mai suna Salisu Abubakar yayin da yake kokarin shigo da motar Toyota Corolla da aka sace zuwa Jamhuriya Kamaru.

Kakakin rundunar, DSP Suleiman Nguroje, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa a ranar Juma’a, 27 ga Nuwamba, ya ce wanda ake zargin shi ne shugaban kungiyar ’yan fashi da suka kai hari kan wani mutum suka kwace masa mota a Jos.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.