Rahotanni sun bayyana cewa, an kammala zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da ya guda a babban birnin tarayya, Abuja inda yanzu sai sakamakon zaben za’a jira.
Ana dai zargin an tafka magudi a wajan zaben.