fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ba sai an yi zaben kan wanda zai lashe Ballon d’or ba, Benzema kawai ya kamata a baiwa>>Inji Thierry Henry

Tsohon tauraron dan kwallon kafa na kungiyar Arsenal, Thierry Henry ya bayyana cewa, bai kamata a tsaya yin zabeba dan kuwa Benzema ne ya fi cancantar lashe gasar Ballon d’or ta 2022.

 

Yace lura da irin kokarin da Benzema yayi a gasar kwallon kafa ta bana, shine kawai ya kamata a baiwa kyautar Ballon d’or ba tare da wani yin zabe ba.

Thierry Henry ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a CBS

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ɓarayi Sun Harbi Mutum Daya Tare Da Ƙwace Ƙudaɗen Hannunsa A Jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.