fbpx
Saturday, May 28
Shadow

An karrama Kwankwaso da lambar yabo ta gwarzon Dimokradiyya

A daren jiyane wata kungiya da take shirya taro duk shekara dan karrama mutanen da sukayi abubuwan amfanar da jama’a a Najeriya dama nahiyar Afrika gaba daya suka karrama tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwanso da lambar yabo ta gwarzon dimokradiyya.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotunan wani matashi da ya haifi 'ya'ya 33 da 'yan matansa sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published.