Tauraron me gabatar da shirye-shirye na gidan talabijin na Arewa24 kuma sanannen me wakar gambara watau Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomisgee ya samu kyautar karramawa ta fitaccen mawakin gambara, shima ya an bashi wannan kyautane a gurin taron nuna kawa da nishadi na Sarauniya da akayi a garin Kaduna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});