Fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta samu kyautar jarumar da tayi fice a tsakanin jarumai mata na Arewacin Najeriya, an bata kyautarne a gurin taron nuna kawa da nishadi da akayi jiya a garin Kaduna.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});