Wata kungiyar daliban Arewa watau ASIC a takaice, ta karrama shahararren malamin addinin islamarnan Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da lambar yabo ta Shugabanci na gari, daliban sunce malam yana nuni da shugabanci na adalci kuma sun karramashi da wannan lambar yabone saboda irin gudummuwa ta kishin kasa da yake bayarwa dan cigaban matasa da dalibai gaba daya.
Muna taya malam murna da fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana.