fbpx
Saturday, June 25
Shadow

An kashe mutane 3 aka sace 9 a jihar Kaduna

Rahotanni daga yankin Tokace dake karamar hukumar Chukun a jihar Kaduna sunce ‘yan Bindiga sun kai hari garin sun kashe mutane 3 suka sace wasu 9.

 

Wani shaida ya bayyanawa The Cable cewa, an kai harinne da misalin karfe 9 na dare a ranar Talata.

 

Wannan hari na zuwane bayan da ‘yan Bindiga suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja suka sace mutane da dama.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe jami'an 'yan sanda guda biyu a jihar Benue

Leave a Reply

Your email address will not be published.