fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

‘An kashe wasu magoya bayana’ in ji dan takarar gwamna a Kano

A Najeriya, yayin da ake kammala zabukan fitar da gwani da jam’iyyun siyasar kasar suka gudanar, akwai rahotanni d ake cewa zaben ya bar baya da kura.

Wani misali shi ne yadda ake ikirarin ankai wa wasu magoya bayan Sha’aban Sharada hari, wanda shi ne dan takarar da ya fafata da mataimakin gwamnan Jihar Kano a zaben fitar da gwanin da aka yi a Kano.

Sha’aban ya yi ikirarin cewa “an kashe magoya bayansa a yayin wannan zabe”. Sai dai ‘yan sanda sun shaida wa manema labarai cewa babu rahoton rikici a yayin zaben balle a yi maganar hare-hare ko asarar rai, har aka kammala zaben.

Karanta wannan  Manyan Alkalai 14 sun bayyana laifukan tsohon alkalin Alkalan Najariya, Muhammad Tanko, Majalisa tace dole a hukuntashi

Dan majalisar wakilan shi ne dan takara guda da ya fafata da Dr Nasiru Yusuf Gawuna, dan takarar da gwamnan Kano ya nuna. ya samu kri’a 30 cikin 2,240 da aka kada.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.