fbpx
Thursday, August 18
Shadow

An kashe ‘yan Bindiga 2 a Abuja

Yansanda sun harbe masu garkuwa ds mutane 2 a Anguwar Hausawa/Naharati dake Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa an kashe masu garkuwa da mutanen ne a musayar wuta da suka yi da ‘yansanda da kuma ‘yan Bijilante dake baiwa yankin Kariya.

 

Wani mazaunin Yankin, Sulaiman ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace wajan karfe daya na darene ‘yan Bindigar suka shiga yankin su da yawa suka sace mutane 4 kamin jami’an tsaro su karasa wajan.

 

Kakakin ‘Yansandan Abuja Maryam Yusuf ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace 2 daga cikin ‘yan bindigar da suka samu rauni sun mutu yayin da ake kokarin kaisu Asibiti.

 

A resident, simply identified as Suleiman, said around 1am on Sunday, gunmen in their large numbers swooped on some houses in Anguwar Hausawa.

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

He said before the arrival of security operatives, the gunmen had broken into some houses and whisked away four persons.

The persons kidnapped were identified as Abdullahi Umar, Abdulkarim Yusuf, Abubakar Umar and 13-year -old Abdulrahman Isah.

“They started shooting sporadically into the air to scare residents after they kidnapped four people,” he said.

The chairman of the council, Alhaji Abdulrahman Ajiya, confirmed the abduction of the residents and killing of two kidnappers.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.