fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

An kwantar da Tinubu a Asibiti

An samu Rahoton cewa tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu na can kasar Faransa kwance a Gadon Asibiti babu lafiya.

 

The Cable ta ruwaito cewa amma ba kamar yanda ake yadawa ba, Tinubu bai kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 ba.

Majiyar ta bayyana cewa Tinubu ya je kasar wajenne dan hutawa kamar yanda ya saba yi duk shekara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'adda sun kaiwa 'yan mahalissar jihar Baushi hari sun ji masu rauni tare da bata masu kadarori su yayin da suke gudanar da taro

Leave a Reply

Your email address will not be published.